Matar fitaccen Jarumin fina-finan Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ta haifa masa diya mace a jiya Asabar.
Hausa Times ta ruwaito tuni har an radawa diyar suna ASMA'U.
A ranar 2 ga watan Maris 2013 ne dai aka daura auren jarumin da amaryarsa Murja Shehu Shema wacce take kanwa ga tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema
Kawo yanzu Allah ya Albarkaci auren da 'yaya Biyu, Assad da kanwarsa Asama'u.
DagaHausa Times
Title :
Photos: Matar Jarumin fina-finai Sadiq Sani Sadiq ta haifa masa diya mace
Description : Matar fitaccen Jarumin fina-finan Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ta haifa masa diya mace a jiya Asabar. Hausa Times ta ruwaito tuni ha...
Rating :
5