Daya daga cikin shahararrun Mawakan Nijeriya PSquare;Paul Okoye da Matar sa Anita Okoye sun haifi Tagwaye a Asibitin Atlanta.
Wadannan Yara an sanya musu suna Nathan and Nadia an Kuma musu laqabi da yaren IGBO da Obinna and Adaobi Okoye.
Title :
PHOTOS: MATAN PSQUARE TA HAIFI TAGWAYE
Description : Daya daga cikin shahararrun Mawakan Nijeriya PSquare;Paul Okoye da Matar sa Anita Okoye sun haifi Tagwaye a Asibitin Atlanta. Wadannan Yara...
Rating :
5