Sai dai menene kuke ganin hujjar da ta sa yawanci manyan Arewa suka ki cewa komai kan abinda a ka yi wa Fulanin tumma in an lura da fushin da suka nuna yayin da wasu matasan Arewa suka bai wa 'yan kabitar Igbo wa'adin barin Arewa inda suka ce a kama matasan ma?
Title :
Photos: Labari Cikin Hoto-Muhawara
Yadda Aka Yi Wa Funali Da Tabbobinsu kisan kare Dangi A Jihar Taraba.
Description : Sai dai menene kuke ganin hujjar da ta sa yawanci manyan Arewa suka ki cewa komai kan abinda a ka yi wa Fulanin tumma in an lura da fushin d...
Rating :
5