
Wata Irin Halitta Ta Bayyana A Kasar Indiya Tana Kashe Mutane
Wata irin halitta ta daban wacce ba a san asalinta ba, ta bayyana a kasar Indiya, tana hallaka mutane tare da dabbobi.
Tuni dai al'ummar gari tare da taimakon jami'an tsaro suka samu nasarar kame halittar, ana can ana yimata binciken kwa-kwaf.
Daga Rariya
Title :
Photos: Ku Ga Wata Irin Halitta Da Ta. Bayyana A Kasar Indiya
Description : Wata Irin Halitta Ta Bayyana A Kasar Indiya Tana Kashe Mutane Wata irin halitta ta daban wacce ba a san asalinta ba, ta bayyana a kasar In...
Rating :
5