LABARI CIKIN HOTUNA
An Kaddamar Da Ofishin Sojojin Sama A Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya jagoranci kaddamar da ofishin sojin sama dake daf da filin jirgin Malam Umar Musa Yar'adua dake hanyar Daura a garin Katsina.
Title :
PHOTOS: An Kaddamar Da Ofishin Sojojin Sama A Jihar Katsina
Description : LABARI CIKIN HOTUNA An Kaddamar Da Ofishin Sojojin Sama A Jihar Katsina Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya jagoranci kaddamar da ...
Rating :
5