Labarai Cikin Hotuna
1.Hoto Na Farko, Hoton Marigayi ne, Direban Motar Da Jami'in Civil Defence Ya Harbe A Jihar Jigawa.
2.Hoto Na Uku, Hoton Jami'in Dan Sandan Da shi ma Ma'aikacin Civil Defence Din Ya Harbe shi A Birnin Dutse Jihar Jigawa.
Sai kuma Hotunan Motar Ma'aikatan Road Safety Ce, Wacce Matasa Suka Banka mata Wuta.
Title :
PHOTOS : JAMI'IN CIVIL DEFENCE YA HARBE WANI DIREBAN HAR LAHIRA
Description : Labarai Cikin Hotuna 1.Hoto Na Farko, Hoton Marigayi ne, Direban Motar Da Jami'in Civil Defence Ya Harbe A Jihar Jigawa. 2.Hoto Na Uku...
Rating :
5