Wanan hoton wani barawon mota né, da ya sato mota tun daga Sauna, a inda dubun sa ta cika a daidai lokacin da ya biyo hanyar Hotoron Arewa, inda suka yi gaba da tifa, ya rasa yadda zai yi. Hakan ta sa dole ya tsaya cak.
Title :
Photos: Dubu Wani Barawon Mota Ta Cika A Kano
Description : Wanan hoton wani barawon mota né, da ya sato mota tun daga Sauna, a inda dubun sa ta cika a daidai lokacin da ya biyo hanyar Hotoron Are...
Rating :
5