Tsohon me girma na musamman a fannin kula da harkokin waje na tsohon shugaban 'kasa Good Luck Jonathan. Yayi watsi da jam'iyarsa, a yayin da yake cewa jam'iyar PDP batada nan gaba a 'kasar najeriya.
Me taimakawa na musamman wa tsohon shugaban 'kasan, ya Sanar da chire hannun sa ne ta sashin Facebook. Yake cewa lokaci yayi da zai yi bankwana da madawwama jam'iyar PDP. Ya ce dalilansa na watsi da jam'iyar shine akwai tarzoma na cikin gida da kuma hargitsi da suka lullu'be ta.
Lokaci yayi da zan yi bankwana da PDP,.? Wannan nadama ne me zurfi agareni. dan na fad'a zare hannu na a waje daga jam'iyar inji Donyi Okupe.
Ya kama na fad'a a waje, sabida PDP yanzu bata amfani a koh unguwata a matsayin jam'iya guda. Wannan ya kasance ne tun shiga na.
Cire hannuna ya kasance ne bisa 'kaidoji na da kuma wasu dalilai.
A 'karshe dai ya 'kara da cewa. Ba zai kasance labarai ba akan jam'iyar PDP su shaharasu akan yin fad'a na cikin gida ne Wanda suka janyo wa kayinsu.
Title :
Photos: Donyi Okupe Yayi Watsi Da Jam'iyar PDP, Ya Ce Bata Da Nan Gaba A Najeriya
Description : Tsohon me girma na musamman a fannin kula da harkokin waje na tsohon shugaban 'kasa Good Luck Jonathan. Yayi watsi da jam'iyarsa, a...
Rating :
5