A Yau Asabar Za A Daura Auren Dan Wasan Kano Pillars, Rabi'u Ali (Pele) Da Sahibarsa Jarumar Fim Din Hausa, Wato Maryam Baba Lawal
Za a daura auren ne da misalin karfe goma na safe a Layin Kawu Iliya dake Sarkin Power, a unguwar Brigade cikin karamar hukumar Nassarawa, Kano. Allah ya basu zaman Lafiya.
Title :
PHOTOS : DAN WASAN KANO PILLARS ZAI ANGONCE
Description : A Yau Asabar Za A Daura Auren Dan Wasan Kano Pillars, Rabi'u Ali (Pele) Da Sahibarsa Jarumar Fim Din Hausa, Wato Maryam Baba Lawal Za a...
Rating :
5