Shahararren Dan wasan Gaba na Barcelona kuma Dan kasar Argentina wato LEONEL MESSI ya Auri Budurwarsa tun na yaranta mai suna ANTONELLA ROCCUZZO, Wannan Biki yasamu halartar Manyan yan wasa irinsu Lius Suarez,Lavezzi,Dimaria,Aguero,Mascerano da sauransu.
Ga hutuna daga wajen biki
Title :
PHOTOS; Dan Wasan Barcelona LIONEL MESSI yayi AURE
Description : Shahararren Dan wasan Gaba na Barcelona kuma Dan kasar Argentina wato LEONEL MESSI ya Auri Budurwarsa tun na yaranta mai suna ANTONELLA ROC...
Rating :
5