Ma'aikatan kungiyar manufofin shehun kimiyya na majalisan kasa wato (ASUP). Sunyi kiranye damin wannan wata, sabida warware matsalolin rashin biyan wasu albashi, kama daga gwamnatin jiha har izuwa gwamnatin tarayya.
Shugaban 'kungiyar na 'kasa, Komared Usman Dutse, ya shaida hakan ne yayin da suke hira da d'an jarida, cewar sa ma'aikata baza su sake yarda da gwamnati ba, bisa al'kawura da aka yi musu na za'a na 'bangare wa cikin albashinsu domin biyan diyya, wanda hakan zai jawo gajeriyan fad'uwa cikin albashin su.
Ya bu'kaci gwamnatin jihohi da su biya ma'aikatan da suke bin bashi, har kaman yadda yake shirya musu da suga sun biya ma'aikatan albashin su da kuma wasu basussukan su.
Muna dai-dai da mukira gwamnatin 'kasa da su tabbatar da sun biya albashin da baya shiga, da gabatacciyan bashi, da ranan farko na 28, da gajerun fad'uwa cikin albashin ma'aikata." A yadda yake fad'a.
Daga Vanguard
Title :
Photos: (ASUP) Sunyi Kiranye Na Tattaunawa Tare Da (NEC) Domin Biya Bashin Albashi
Description : Ma'aikatan kungiyar manufofin shehun kimiyya na majalisan kasa wato (ASUP). Sunyi kiranye damin wannan wata, sabida warware matsalolin r...
Rating :
5