ALLAHU AKBAR.
Sallar Jana'izar Margayi Hon. Abdullahi Muhammad Wamakko Dan Majalisar Tarayyar Nigeria mai wakiltar Wamakko da Kware kenan a garin Wamakko, Sokoto.
Sallar ta samu halartar Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal (Mutawallen Sokoto) da Maigirma Tsohon Gwamnan Jahar Sokoto Sen. Dr. Aliyu Magatakarda Wamakko, tare da wasu manya manyan Mukarraban Gwamnatin Jahar Sokoto, tare da Yan uwa Hadi da dimbin abukkan Arziki.
Allah ya yi masa Rahma, ya sa ya huta.
Title :
PHOTOS : ANYI SALLAR JANA'IZAN HON. ABDULLAHI MUHAMMAD WAMAKKO A SOKOTO
Description : ALLAHU AKBAR. Sallar Jana'izar Margayi Hon. Abdullahi Muhammad Wamakko Dan Majalisar Tarayyar Nigeria mai wakiltar Wamakko da Kware ken...
Rating :
5