An samu labarin cewa. Gwamnatin jihar Legas ta samu nasarar kame wasu mutane d'ari. bisa zargin wata 'Kungiyar shan jini wato Badoo Cult group. Wanda ta addabi jihar musamman unguwar Ikorodu axis.
Be tsaya ahaka ba. Gwamnatin jihar ta gargad'i mazauna wannan unguwa dasu saka ido sosai kuma su kasance masu gaskiya, domin akawo zaman lafiya da adalci.
A wasu 'yan lokuta yanzu haka, an nuna wainnan mutane kuma anyi musu kisa na tashin hankali. Tanan aka samu nasarar cigaba da kamesu. Wannan ya saka wasu daga cikin wainda suka tsira. Suke fitowa a matakin 'yan zanga-zanga
Ansamu nasarar kama wainnan mutane ne ta sanadiyar had'a hannu wato (Squad) wannan had'a hannu ya 'kunshi Police Command, Rapid Response Command (RRC). Odua People's Congress (OPC). Da 'yan sintiri wato (Vigilante's) da kuma Onyabo, a unguwar Ikorodu ranan Lahadi.
Daga PM News
Title :
Photos: Ankame Wasu Mutane 100 Da Zargin Wata Kungiya Me Suna Badoo Cult Group. A Jihar Legas
Description : An samu labarin cewa. Gwamnatin jihar Legas ta samu nasarar kame wasu mutane d'ari. bisa zargin wata 'Kungiyar shan jini wato Badoo...
Rating :
5