Wani Dan wasan kwallon kafa na Kungiyar Ajax Abdelhak Nouri ya kife ana tsakiyar kwallo. Yanzu haka dai ba san me ya faru da ‘Dan wasan ba.
Hakan dai ta sa dole aka tsaida wannan wasa ba da wata-wata ba aka nemo motar kwana-kwana da kuma jirgi mai durar angulu domin duba lafiyar sa.
Title :
Photo's: Wani Dan wasa ya fadi ana cikin kwallo
Description : Wani Dan wasan kwallon kafa na Kungiyar Ajax Abdelhak Nouri ya kife ana tsakiyar kwallo. Yanzu haka dai ba san me ya faru da ‘Dan wasan ba. ...
Rating :
5