Babban hafsan sojojin Nijeriya Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya karbi bakuncin sabon babban hafsan kasar Mali Kanar Manjo Abdulrahmane Baby a hedkwatar sojojin Nijeriya dake Abuja, wanda ya kawo ziyarar sada zumunci ga rundunar sojin kasar nan, a jiya Litinin.
Title :
Photo's:Janar Tukur Yusuf Buratai ya karbi bakuncin Kanar Manjo Abdulrahmane Baby na kasar Mali
Description : Babban hafsan sojojin Nijeriya Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya karbi bakuncin sabon babban hafsan kasar Mali Kanar Manjo Abdulrahmane...
Rating :
5