Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Kano don yin ta'aziyya ga Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR da al'umman Kano baki daya bisa rashin Danmasnin Kano, Alhaji Maitama Sule.
Title :
Photo's: Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Kano
Description : Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Kano don yin ta'aziyya ga Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR da al'um...
Rating :
5