Jagoran Fafutukar kafa kasar Biyafara Nnamdi Kanu ya ziyarci Makabarta a garin Umueri, a jihar Anambira domin kamun kafa daga matattun kakannin Inyamurai su kawo masa dauki.
Title :
Photo's; Nnamdi Kanu Ya Garzaya Makabarta Neman Daukin Matattu
Description : Jagoran Fafutukar kafa kasar Biyafara Nnamdi Kanu ya ziyarci Makabarta a garin Umueri, a jihar Anambira domin kamun kafa daga matattun kakan...
Rating :
5