Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya tashi zuwa Ingila domin ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Talata
Fadar shugaban kasa tace Shugaba Buhari ne ya gayyaci mataimakin nasa domin yin wata ganawa kuma ana sa ran zai komo Abuja da zaran sun kammala ganawar
Title :
Osinbanjo ya tafi Ingila domin ganawa da Buhar a daren Jiya
Description : Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya tashi zuwa Ingila domin ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Talata Fadar shugaban...
Rating :
5