Neymar da kungiyar psg sun cimma matsaya, kamar yadda labarin ya nuna kafin nan da ranar “Laraba” zasu kammala komai.Psg dai ta yarda ta baiwa kungiyar barcelona makudan kudade, har €222,millions yayinda shikansa neymar zai riqa daukan albashi mai tsoka.
Psg zata riqa baiwa neymar €40,millions duk shekara, kuma ana saran neymar zai ratta6a hannun shekaru3 ne a kungiyar ta paris.
Fans wanne Dan wasane a yanzu kuke ganin zai iya maye gurbinsa idan har yabar barcelona?
Title :
Neymar Na Shirin Barin Barcelona Zuwa PSG
Description : Neymar da kungiyar psg sun cimma matsaya, kamar yadda labarin ya nuna kafin nan da ranar “Laraba” zasu kammala komai.Psg dai ta yarda ta bai...
Rating :
5