Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango ya bayyana cewa yakai Tsawon Shekara Uku yana Soyayya Da Nafisa Abdullahi Amma Allah Bai Nufa sun Yi Aure Ba, jarumi dai bai bayyana dalilin ba.. amma har yanzu akwai kyawawa alaka a tsakanin su yayin da zasu fito a wani sabo fim mai suna SULTANA
Title :
Na Yi Shekara Uku Ina Soyayya Da Nafisa Abdullahi - Adam A Zango
Description : Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango ya bayyana cewa yakai Tsawon Shekara Uku yana Soyayya Da Nafisa Abdullahi Amma Allah Bai Nufa sun Yi...
Rating :
5