Rahotanni daga jihar Cross River da ke kudu maso gabashin Nijeriya na cewa, akalla mutum 10 ne suka mutu, bayan fashewar bututun iskar gas a wani gidan mai da ke Calabar babban birnin jihar.
Jami’an tsaro sun bayyana cewa, mutane sama da goma ne aka bayyana sun samu munanan raunuka bayan abkuwa lamarin.
Sai dai har yanzu dai babu tabbaci kan musabbabin fashewar bututun. Jami’ai na binciken sakamakon sanadiyar abun da ya haddasa abkuwar lamarin.
Title :
Mutane Goma Sun Mutu A Fashewar Bututun Iskar Gas A Calabar
Description : Rahotanni daga jihar Cross River da ke kudu maso gabashin Nijeriya na cewa, akalla mutum 10 ne suka mutu, bayan fashewar bututun iskar ...
Rating :
5