Wani abin al'ajabi ya auku a unguwar Rimin Kebe Zangon Marikita da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano, inda wani ya farke cikin abokin kwanan sa ya nemi ya gudu da kayan cikinsa.
Saidai bincike ya nuna cewa 'yan sanda sun yi nasara kama wanda ya yi kisan.
Title :
Wani Matashi Ya Kashe Dan Uwansa Domin Ya Kwashi Hanjinsa
Description : Wani abin al'ajabi ya auku a unguwar Rimin Kebe Zangon Marikita da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano, inda wani ya farke cikin abo...
Rating :
5