Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya yi ikirarin cewa masu neman yiwa dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma, Sanata Dino Malaye Kiranye duk suna bata Lokacinsu ne saboda ya kamata su mayar da hankali ne kan abin da zai fi masu alheri.
Ya ce ko da al'ummar mazabar sun samu nasarar cika sharuddan yi wa Fino Kiranye, dole sai hukumar zabe ta kawo sakamakon zaben raba gardamar gaban majalisar Dattawa wanda ita ce ke da hakkin tantance sahihanci hanyoyin da aka bi wajen yin kiranyen.
Title :
Masu Neman Yiwa Dino Malaye Kiranye Na Bata Lokacinsu Ne - Saraki
Description : Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya yi ikirarin cewa masu neman yiwa dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma, Sanata Dino...
Rating :
5