Jikan marigayi Sardaunan Sokoto, Ahmadu Bello kuma Magajin Garin Sokoto Hassan Danbaba ya sauka daga sarautar Magajin Gari bayan sabani da ya samu da fadar Sarkin musulmi kan neman nada Inuwa AbdulKadir sarautar marafan Sokoto da take kokarin yi.
Title :
Magajin Garin Sokoto, Hassan Danbaba ya sauka daga sarautar Magajin Gari
Description : Jikan marigayi Sardaunan Sokoto, Ahmadu Bello kuma Magajin Garin Sokoto Hassan Danbaba ya sauka daga sarautar Magajin Gari bayan sabani da y...
Rating :
5