Alla Illiyinichna Levushkina, kamar yadda bincike ya zo, 'yar kasar Moscow ce, bincike ya tabbatar da cewa ita ce Likita mai aikin Fida (operation) da tafi kowa shekaru a duniya, inda take da shekaru 89.
An sake tabbatar da cewa tunda ta fara aiki shekaru fiye da 65, tana yin fida fiye da 4 a rana, amma bisa ka'idan ta 4 ta ke yi.
Binciken ya kara tabbatar da gano cewa, ta fara aikin fida tun 1950, wanda tun wannan lokacin, ta yi wa mutane fiye da dubu goes 10,000
Likita yar shekara 89 da tayi fiye da fida 10,000 kuma ba wanda ya taba mutuwa hannun ta kwarewar ta a aiki, wanda ya dauketa shekaru 67 kenan a yanzu tana yi, ba ta taba rashin nasara a aikin ta ba.
Alla Levushkina, ta dauki shekaru 30 tana aiki a Air Medical Services da ke kasar Rasha, daga bisani ta koma Ryazan Hospital da ke Moscow, domin aiki a inda ta girma kuma ta yi karatun ta na likitanci.
Title :
Likita yar shekara 89 da tayi fiye da fida 10,000 kuma ba wanda ya taba mutuwa hannun ta
Description : Alla Illiyinichna Levushkina, kamar yadda bincike ya zo, 'yar kasar Moscow ce, bincike ya tabbatar da cewa ita ce Likita mai aikin Fida ...
Rating :
5