Muna son gwamnatin jihar bauchi mai ci a yanzu ta gaggauta mayar da kayayyakin da ta deba a asibitin garin yuguda don al,ummah masu yawa suna amfana da wadannan kayan aiki da akazo aka deba ba iya mutanen garin yuguda bane kawai suke amfana da wannan kayan ba don haka muna kira ga wannan gwamnati idan har don al,ummah suke wannan mulki to a dawo da kayan da akazo aka deba idan kuma ba don al,ummah akeyi ba to a tafi dasu mun ma muna da hanyan da zamu rama insha Allah.
pls share
Bashir Ladan Yuguda
Title :
Kira Da Babban Murya Ga GwamnatinJijar Bauchi
Description : Muna son gwamnatin jihar bauchi mai ci a yanzu ta gaggauta mayar da kayayyakin da ta deba a asibitin garin yuguda don al,ummah masu yawa su...
Rating :
5