Dan wasan Baya na Kungiyar Tottenham kuma Haifaffen Kasar Ingila Wato KAYLE WALKER ya Canja Shekara I Zuwa Kungiyar Manchester City akan Zunzurutun Kudi har £50miliyan, Walker zai sanya Lamba 2 ne a bayansa.
Title :
KAYLE WALKER YA KOMA MANCHESTER CITY
Description : Dan wasan Baya na Kungiyar Tottenham kuma Haifaffen Kasar Ingila Wato KAYLE WALKER ya Canja Shekara I Zuwa Kungiyar Manchester City akan Zun...
Rating :
5