10/15, 21:40] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2⃣3⃣0⃣➖2⃣3⃣5⃣
Ina fita da sauri na shige mota INA kuka ko sakon da mum tace zata bani sai neehal ta bawa su duk a zaton su Sbd zanyi missing din adon gari ne yasa nake kuka, mum har cikin motar ta shigo tana rarrashina daga karshe mukayi sallama muka tafi. Tunda muka dau hanya nake kuka, neehal tace haba Mr Luv wai rabuwa da Kabeer din ne yasa kk ta wanan kukan? Ba haka bane sis kabeer yace min wai mu biyu zai aura nida zuby, INA tsananin son kabeer bazan iya sharing dinshi da kowa ba, wallahi sis Dana aureshi yanada wata matar gara na hakura dashi koda sonshi zai zama ajalina.....ke meyasa bakida hankali ne? Neehal ta katse ni ya kike nema kiyawa kanki shirme? Kin sami mijin da kowacce mace zatayi mafarkin samu amma zakiyi watsi da damarki, to wallahi gwara ki canja shawara, baya sonki ya mutun taki alokacin da baki da gata, Sbd tsananin sonki dayake ne lkcn da mum dinsa tace zata hadani dashi yakira hydar ya fada masa, kuma baki kula da tashin hankalin daya shiga ba dazu da kikace zaki tafi? Wanan girkina yake so bawai Sbd rabuwa dani bane, dalla yimin shiru girkin naki ma ai don yana sonki yasa ya damu dashi, shiyasa akace idan kafi mutun ko yayane saika fishi hankali zunburo baki nayi nace kaji sis da 20 mint fa kawai kika fini, idan ma da second ne na rigaki shan iskar duniya, kuma na fiki hankali. Sai wajen 5pm muka isa gd
A bangaran kabeer kuwa tunda na fice ya rasa abinda yake masa dadi, zama yayi akan kujera wasu zafafan hawaye suna zuba a idonsa harsu mum suka koma dakin baya cikin hayyacinsa, a kusa dashi mum ta zauna tanata aikin rarrashi take, dakyar ta samu yayi shiru ganin mutane sun fara cika dakin kawai saiya mike yace duk Wanda yazo dubani nagode, Sulaiman ni zanje na kwanta duk na sallame Ku saida safe, da hanzari ya fice daga dakin ya koma dakin mum ya kwanta, wayar shi ya dauka ya fara kiran Aysha yaji ko sun isa gd lpy amma batayi picking ba, saida yayi wajen 10 missed call bata dauka ba hankalinsa ba karamin tashi yayi ba, cikin rudani ya fara kiran no neehal tana dauka yace my sis kin wuni lpy? Tace lpy kalau ya kuka isa gd lpy kanina, na kira Aysha bata dauka ba don Allah ko zaki hadamu tace to gata, tashi nayi na koma dakina, Aysha kinaso sonki ya kashe ni ko? Meyasa kk treating dina haka, kinsan ba zan iya rayuwa ba tare dake ba meyasa kike wahalar dani? Ashe bazaki iya yimin alfarma ba kenan? Aysha ko kin daina sona ne? Tsananin son da nake maka ne yasa na shiga halin da nake ciki yanzu, INA sonka kabeer bazan iya jure ganinka tare da wata matar ba, INA tsananin kishinka kabeer, wallahi Dana aureka INA ganin ka da wata matar gara na hakura ciwon sonka ya kashe ni.....don Allah ki daina fadin wanan mgnr Aysha, indai Sbd Zuby ne na fasa auranta, yanzu hanklinki ya kwanta? Ba kunya nace eh, yace are you sure? Nace yes dariya yayi yace Aysha kenan dama haka kk da kishi gabadaya kin daga min hnkli, Nima dariyar nayi nace ba abinda ba zanyi ba akanka yace ko? Kuma gashi inada yan mata buhu buhu, dariya na karayi nace na daura belt din yaki dasu ai, rufe min baki da allah bayan guda daya ma ta gagareki, wallahi Aysha da nakasa bacci, amma kinga yanzu iam OK so bari na barki ki kwanta Sbd kinyi tfy kin gaji I Luv you, nace I Luv you too. Yana kashewa na shiga na bawa neehal phone dinta tace munafuka sai yanzu kuka gama wayar, dariya kawai nayi na tafi na kwanta
Maman Aysha
[10/16, 09:24] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2⃣3⃣5⃣➖2⃣4⃣0⃣
Yana gama waya dani ya kira zuby kmr abin arziki bayan sun gaisa ya fara yimata nasiha, daga karshe yace tayi hakuri ya fasa auranta a zabure ta mike tsaye jitayi kamar ya watsa mata ruwan zafi wallahi baka isa ba kabeer, kai ka isa ka yaudare ni saida kaga lkcn auran ya kusa sanan zakace ka fasa, ban yaudareki ba zubaida Sbd dama nida ke muka yake rana suranmu ba tare da iyayenmu ba, kin taba ganin inda akayi aure iyaye basu shiga ciki ba? Inayi miki fatan alkairi Allah ya hadaki da Wanda ya fini kawai ya kashe wayar. Cikin tsananin rashin hnkl tayi wurgi da wayar nan take ta wargaje a kasa, kuka take sosai wallahi ko abinda na mallaka zai kare saina aureka adon gari Allah ya kaimu gobe na koma wajen mallam, kasa baccin kirki tayi Sbd tashin hankalin zatayi loosing din adon gari
Washe gari
Zubaida ce zaune a haban bokanta alagafarta boka ko nawa ne zan baka, nidai kawai duk yanda zaayi na mallaki kabeer, ba zai yiyyu ba hhhh aijaniπΉ Dan lakiskis yace kin bata aikin ki, Sbd kin kauce shardin daya baki akan amfani da maganin daya kawo miki, yanzu boka ba abinda zaka iyayi kenan? Gaskiya ba abinda zan iya, kuma ko wani wajen kk je bazakiyi nasara ba Sbd yaron yadawo da halinsa nayin adduar tsari, INA ganin shiyasa tun farko bamuyi nasara sosai ba, jiki ba kwari ta koma gd
2 days later
Muna zaune da ammi a falo na Dora kaina akan cinyarta kamar daga sama mukaji muryar mum din kabeer tana sallama, da rawar jiki ammi ta tare ta ta zauna, a kujera akunyace na gaisheta sanan na shiga kitchen na fara hado mata abin motsa baki, dakin ammi nakai mata suka koma can suna hirarasu ta aminai har Abba ya dawo mum tayi mishi bayani tazo ta fada musu ne yan uwan dad dinsu kabeer zasu zo Neman aurena , Abba yace ba matsala, saida ba wajena zasu zo ba wajen babanta na kano zasu, Sbd haka su fadi ranar da zasu zo sainayi mishi bayani tace to shikenan Allah ya tabbatar da alkairi yace amin.
Haka kuwa akayi sunje sun sami dad, kuma an yanke ranar auren lkc guda Dana neehal. Tunda ga lokcn aka fara shirye shiryen biki Abba ya saki kudi yace duk wani Abu da akewa yan gata muma yanaso ayi mana, an dauko masu gyaran jiki tun yanzu sun fara gyramu
Tun kafin bikin munyi kyau kamar asace mu
Su aunty Salma sunkai kayan lefena gdnmu na kano fadin kyau da tsaruwarsa baa magna me krtu kayi imagining kawai, ranar da aka kai kayan zee har Dan karamin hauka tayi, ta ringa fadin maganganu wai shikenan ta rasa kabeer, ita bazata yi aure ba indai ba kabeer ta aura ba dakyar mama tayi controlling dinta ta hakura
1 WK later
Muna zaune da kabeer a falon gdnmu na kd ya kalleni yace beauty kinga yanda kk koma kuwa? Da na rasa ki da nayi babbar asara ke kullum kyaunki karuwa yake ne? Dariya nayi nace duk kyau na ai ban kama kafar adon garin yan mata da samari ba, cikin shagwaba nace ni idan anyi auran ma bansan ya zanyi da yan matanka ba, Sbd nasan bazasu daina binka ba, ni kuma inada kishi kallon kwayar idonsa nayi a hankali nace bansan wane irin so nake maka kabeer, wallahi komai zai iya faruwa dani indai akan sonka ne. Janyoni jikinsa yayi, yayi hugging dina sosai yace karki damu aysha insha Allah adon gari naki ne ke kadai, Nima bazan taba iya hada sonki da wata ba Aysha, kuma kanki kika sani amma nafiki sonki ranar da kika taho kk barni saura kadan na margaya fa, dariya nayi nace aikuwa Dana bi bayanka shima dariyar yayi yace I Luv you wit all my heart Aysha, zamuje mu wuce sai ranar biki kuma, har bakin mota na rakashi dakyar mukayi sallama ya tafi
Maman Aysha
[10/18, 13:39] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2⃣4⃣0⃣➖2⃣4⃣5⃣
5/10/2016
A yau laraba ne aka fara gudanar da shagalin bukinmu, mum dina ta kano tun Monday ta taho aka fara shirye shirye, mum din su kabeer ma da aunty Salma gobe zasu taho da ango elbash ma ya kawo aunty rahama sai angama biki zata tafi. Da kauyawa day aka fara, adon gari yayi inviting arewa 24 sukazo suka dauka idan kaganmu saika rantse daga kauye muke, amma angwaye basu je ba, Dan asharalle aka dauko mana mana muka sha rawa sai dab da sallar magrib muka dawo washe gari alhamis akayi Arabian night seventeen hotel akayi wasu shegun Arabian gown mukasa wadda kudinta zaikai 100k tawa pink ta neehal red su kuma su adon gari da hydar fararen jallabiya suka saka da hula wanda kudin su zai kai 150k munyi kyau har mun gaji saika rantse da Allah daga kasar larabawa muke more especially nida adon gari dake mu farare ne kuma ya manna Dan siririn tabaraunsa a ido Wanda yake kara masa kyau, taro akayi na gani na fada maheer ne yazo yayi waka awajen, Aljazera TV ne suka dauki program din ansha budiri anyi rawar larabawa kamar me, can na hango yan Maman Aysha GRP sunata casa rawa Abu nasu maganin a fadesu su zaj har mayafin abayarta yana faduwa Sbd rawa sai wajen 11pm aka tashi, a gajiye muka koma gida, kabeer da friends dinsa kuma a cikin hotel din suka kwana washe gari Friday kuma akayi kamu da yamma a compound din gdnmu dake yanada girma kuma anyi mishi decoration Dan ubansu da daddare kuma aka tafi Indian night dressing din India mukayi da saika rantse daga can mukazo, ammi duk Wanda ya kallemu saiyace masha Allah. Yauma a seventeen din akayi wakilan mbc Bollywood ne suka dauki program din suka haska wato me karatu saika rantse a kasar India akayi bikin, fadin kyau da tsaruwar abin kuwa bata lkc ne, wato abin baa cewa komai fili na musamman aka budewa Aysha da yan Maman Aysha grp akasa musu waka suka ringa tikar rawa kabeer ya ringayi musu liki da dollars. Yauma sai wajen 10:30pm aka tashi.
8/18/16
A yaune da misalin 11am daruruwan mutane suka shaida daurin auran Kadija Abdullahi Idris makarfi da angonta Aliyu hydar, sai kabeer Muhammad BAGAUDA da amaryarsa Aysha Ahamad TURAKI daurin auren da yatara many mutane harda president of Nigeria, duk wani gdn television da masu buga jaridun daka duba shagalin bikin ake nunawa wasu daga cikin yan matan adon gari da besan da zamansu bama har suma suka ringa yi sbd tashin hankali, wasu kuma sun dauki alwashin sai inda karfinsu ya kare na ganin sun mallake shi, yayinda wadansu suke ganin nafi kowa SAA a duniya Dana mallaki allura cikin ruwa, kuma adon garin yanmata da samari. Karfe 12 rana Abba yasa aka kiramu yayi mana nasiha me shiga jiki, sanan gabadayanmu muka dau hanyar kano Sbd mum dina(Haj Jidda) ta shirya walima a Amneef, ta gayyaci yan Uwa da abokan arziki mallam Aminu daurwa ne yazo yayi waazi a wajen, shima sai daf da magrib aka dawo, sanan washe gari Sunday mum din su kabeer ta shirya mother's eve a meenat kowa da gate pass ya shiga hall din, anyi buduri anyi shagali an warwasa kamar me, ana 6:30 taro ya watse ana tashi su neehal da ammi da sauran yan Uwa suka dauki hanyar Kaduna Sbd a Daren za a raka kowa dakin mijinsa dakyar aka banbare ni daga jigin ammi da neehal, haka muka rabu suna kuka ina kuka, wajen 9pm jerin gwanon motoci sukazo kofar gdnmu na kano daukar amarya dama nayi wanka na shirya cikin wani lallausan boyel sky blue da touch na red ajiki, na yafa mayafi red mum ta dauko min wasu hade_haden kayan mata tabani nasha, sanan ta kamani ita da aunty Salma muka fita, gdn mum din kabeer aka fara kaini sanan aka wuce dani dankareren gdna dake nasarawa GRA
Maman Aysha
[10/18, 20:58] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2⃣5⃣0⃣
Bayan yan kai amarya sun tafi aka barni ni kadai shiru kabeer be dawo ba, phone dina na dauka na fara kiran neehal bayan mun gaisa tace mun sauka lpy Aysha, kinga ma yanzu Wanda suka rakoni suka tafi iyayenmu sunyi mana kokari saidai muyi musu addua Allah ya saka musu da alkairi, misali ma ke aysha me iyaye hudu, kinsan fa dad da mom dinki part guda suka dauka acikin gdnki suka zuba komai da ake bukata, gaskiya an kashe dukiya a gdnki dake yafi nawa girma sosai dariya nayi nace Allah ya barmin ke my sis, wato ni iyaye hudu ne dani ko? Ita dariyar tayi tace eh mana, uhm ni karki dameni da surutu naji motsin hydar ya shigo, ke duk zumudin da kabeer yake har yanzo be shigo ba? A sanyaye nace eh wallahi, a wancan lkcn yayi winning ta wajen banbance tsakaninmu dake, a yanzu kuma hydar yayi winning ta wajen zuwa gun amaryarsa da wuri, wata shegiyar dariya tayi tace bye sai mun Kara waya.
Bakin ciki ne ya kamani to me kabeer ya tsaya yi har yanzu be shigo ba tun INA ganin abin kamar wasa har tafiya tayi nisa, raina idan yayi dubu ya baci gashi tsoro ya fara kamani ni kadai agidn, wasu hawaye naji sun fara bin kumatuna na, nayi dialing no shi naji switch off kawai saina tashi na cire kayana NASA wata armless gown purple nayi wanka da turare na kunna A/C dakin nayi addua na kwanta
A bangaran kabeer kuwa akwai friends dinsa da suka zo daga England, bayan an tashi daga mothers
eve ya kaisu hotel din daya kama musu, ya dawo gdnsu ya shiga part dinsa yayi wanka ya shirya cikin wani farin lallausan tissue yadi Dan wajen 40k yayi wanka da turare, sanan ya shiga yayiwa mum sallama ya kama hanyar gdnsa zuciyarsa dauke da zumudin ganin aysha, Sbd yacewa friends dinsa kowa ya tafi makwanci sa baya bukatar rakiya. Yana daf da kofar gdnsa Michael daya daga cikin bakin da sukazo daga England ya kirashi a rikice yake fada masa asthma John ta tashi, kuma ya manta inhaler sa a gd, kuma is lyk kamar baya breathing ma, cikin tsananin tashin hankali ya juya kan motar ya koma hotel din daya saukesu ya dauko marar lpy suka nufi asibitin Dr marwan friend dinsa nan take aka fara bashi emergency care, hankalin adon gari idan yayi dubu to ya tashi, Sbd ga tunanin aysha ya barta ita kadai a gd, ga kuma John mutumin da ya taho musamman tun daga England yazo bikin shi yana kwance rai a hannun Allah, kuma gashi wayoyinsa a kashe suke. Basu suka samu numfashinsa ya dawo normal ba sai wajen 11pm, yana mayar dasu masaukinsu ya taho gida a sukane
Harna fara bacci tsoro yasa na farka, zama nayi na rakube a gefen gado banda risgar kuka ba abinda nake, kamar anjefoshi ya shigo dakin cikin dimuwa ya karaso wajena zai rikeni na matsa karka sake ka tabani kabeer, wanan shine sakamakon soyayyar da kake ikirarin kana yimin? Wanan shine son ka wulakantani a Daren da kowacce mace take mafarki a rayuwarta, tun wajen 9:30 hydar din neehal ya koma gida, amma kai sai yanzu kake shigo min? Kabeer ko kanada wani boyayyen hali ne da bansan ka dashi ba? Fisgoni yayi na fado jikinsa yayi min wani irin wawan hugging don Allah kiyi hakuri beauty nasan dama ba irin zargin da ba zakiyi a ranki ba, wallahi matsala aka samu ba a son raina haka ta faru ba, don Allah ki cire zargina aranki kinsan INA sonki, kuma yau special ranace Dana Dade INA mafarki kuma yanzu Allah ya nuna min ai kinsan bazanyi da wasa ba ko? Murmushin da yake kara masa kyau yayi sanan ya zaunar dani akan gado ya fara bani lbrn abinda ya faru, daya gama yace INA fata kin fahimci mijin ki Aysha? Shiru nayi banyi magna ba kneeling yayi yace Aysha don Allah ba don ni ba kiyi hakuri kinji? Ko kallon shi banyi ba kawai saina ga ya daukeni ya fice dani daga dakin ya nufi bed room dinsa dani, akan lallausan gadon sa ya ajiye ni sanan ya fada toilet ya kara yin wanka yana fitowa ya dauko 3 quarter wando da armless Riga yasa, ya feshe jikinsa da disigner turaren shi sanan ya janyo wasu ledoji yace sakko kici abinci, still ban tanka mishi ba hawowa gadon yayi yace haba Aysha har yanzu baki hakura ba ne? Sai kuma naji tausayin sa nace na hakura, to sakko muci abinci cikin shagwaba nace ni nakoshi saida naci abinci kafin na shigo gdn nan, are you sure? Nace uhm, janyoni jikinsa yayi yace nima na koshi mu kwanta, cikin shagwaba nace to ni ka matsa daga kusa dani bacci zanyi yana darya yace Aysha nifa mijinki ne yanzu, amma kk korata zan kara magna ya hade bakina da nashi yana tsotsa at d same time kuma ya fara aikamin da wasu sakkoni da bazan iya fadawa me krtu irin su ba, mu kwana lpy Aysha da kabeer
Maman Aysha
πππKABEERππ
2⃣5⃣5⃣➖2⃣6⃣0⃣
Final episode
Ba karamin galabaitar dani kabeer yayi ba, ba irin kukan da banyi ba gashi be barni nayi bacci da wuri ba sai wajen 1:30am na samu nayi bacci dakyar.
Inajinsa ya tashi yayi wanka ya fita sallar asuba amma na kasa tashi, har ya fita ya dawo INA kwance, gadon ya hau yana min mgna a hnkli Aysha har yanzu baki tashi ba? Yana kokarin dauka ta na bude ido karka tabani zan iya tashi da kaina, fuskarsa dauke da murmushi yace to tashi, da kyar na yunkura na mike wani mahaukacin jiri yana kwasata, gashi na hana kabeer ya rikeni, haka na lallaba na shiga ban dakin INA shiga naga ya hadamin ruwan ya fice saida na gasa jikina sosai, sanan nayi wanka na fito, direct dakina na wuce nasa kaya, wata English gown nasa purple color me karamin hannu sanan nayi salla bayan nayi addua naje gbn mirror nayi simple make up, INA cikin fesa turare naji jiri yana kwasata, na tafi looo zan fadi....shigowarsa dakin kenan ya tafi da gudu ya tareni na fada jikinsa, cak ya daukeni ya maidani dakinsa ya kwantar dani akan gado, cikin tashin hankali yace Aysha me yake damunki? Nace kaina ne yake ciwo, Sannu kinji duk laifina ne,ni nayi causing din komai bari na kira marwan yazo ya dubaki nace to, yana mishi waya saiga shi yazo allurai yayi min ya rubuta mgni nan take bacci me nauyi ya daukeni ko break fast na kasa, zama yayi ya zuba min ido yana kallona kamar yau ya tafa ganina phone dina ce ta fara ruri yana dubawa yaga neehal ce dauka yayi yace sis dinmu gud morning, morning kanina, INA Aysha? Wallahi...sai kuma yayi shiru, meya faru kanina? Ko bata da lpy ne? Eh yanzuma bacci take, eyya to shikenan idan ta tashi zan kara kira, Allah ya sauwake yace amin.
Sai wajen 1pm na farka naje nayi brush, sanan ya kawo min abinci naci haka muka wuni a ranar banda lallabani ba abinda yake, baki kuwa sai zuwa suke saidai shi ya fita yace musu INA bacci
1 WK later
Yau na fara girki, tun 4pm na shiga kitchen nayiwa kabeer tuwon shinkafa da miyar egusi sanan na hada mishi zobo me kankana da cocomber a ciki nasa a fridge, zuwa 5pm nagama komai dama yaran da suke min aiki sunyi sharar yamma duk da gdn ba datti yake ba, sanan na kunna lafiyayyun turaren wuta a gdn, daaki na koma nayi wanka na shirya cikin wata English gown nasa me two pieces ta saman doguwa ce har kasa yellow me karamin hannu, yar cikin kuma body hug ce long sleeve ita kuma red color twisting ne akaina sun zubo har gadon bayana nayi kwalliya a fuskata, Dana kalli kaina a madubi ni kaina nasan nayi kyau Sbd samun me kyau na ko akasar India sai an sai anyi screening kafin a samu πlol. INA cikin fesa turare naji ana sallama ina fitowa naga su Yaya zee ne da friends dinsu su wajen bakwai, da fara'a ta na tare su dake falo uku ne a gdn saina kaisu pink falo Suka zauna, muka shiga jera musu kayan motsa baki nida yaran da suke min aiki har saida Yaya zee tace ya isa haka sanan na zauna muna hira suna cin abincin, Daya daga cikin su ce tace sanyin A/C yayi mata yawa saina mike zan rage musu karfin, sanye yake da yellow shirt da red jeans, shirt din anyi mata rubutu da red pen hankalinsa gabadaya akaina yake ya shigo falon yana wakar winner wowo winner, winner wowo winner yana wata shu'umar dariyarsa da take jefa duk me kallonsa a wani yanayi, hugging dina yayi sosai sanan yace my angle guess what? Iam....be karasa ba nace masa su Yaya zee ne suka zo, sai a lkcn ya kula dasu, kuma nan take smiling din da yake fuskarsa ya dauke Sbd ya saida su gadayansu ba wacece batace tana sonsa ba, cikin shan mur yace sannunku da zuwa, suka amsa tare da gaishe shi ko amsawa beyi ba ya kalleni yace bari naje na jiraki aciki nace to, yana fita Yaya zee tace muma tafiya zamuyi Aysha, nace da wuri haka? Eh, karki damu zan dawo saida na rakasu har waje sanan mukayi sallama suka tafi.
Daya daga cikin su me suna rasheeda tace meyasa masu kudi ko kyau basa adalci ne? Kamata yayi ace idan mutun yanada kyau, saiya samu wacce ba kyakkyawa sosai ba ya aura, shi kuma me kudi ya ringa auran yar talaka, amma now a days auran karawa me karfi karfi ake, ku duba kuga Aysha da Kabeer kowa ya naji da kyau, kuma gashi Allah ya taimaketa kallo daya zakaiwa adon gari ka gane yana tsananin sonta, muma Allah ya hadamu da mazaje na gari Wanda zasu so mu, sauran suka amsa da amin
Ni kuwa suna fita naje na samu kabeer a daki nace wai me ya faru ne naga soul mate dina yana farin ciki? Janyoni jikinsa yayi yace kamfanin Dana bude na atamfa Hilton ya kammala yanzu bikin bude shi kawai zaayi murmushin da nasan yanaso nayi nace congratulation The only handsome in d world, Allah ya nuna mana ranar cikin farin ciki yace amin.
3 years later
Zaune nake a wajen da aka tanada na shakatawa acikin gdn, gefena kuma kyakyawar yarinya ce me kama da kabeer yar kemanin 2yrs akan keke tanata dariya tana daga min hannu, banyi auni ba kawai naga ta fadi kasa kafin na karasa na dauke ta harya Riga ni ya rungume ta yana rarrashinta da mamaki nace yaushe ka dawo? Wani lallausan smiling yayi yace yanzu, hugging dina yayi cikin cool voice dinsa yace gaskiya yau ya kamata a samawa Nana kani ko kanwa, dariya nayi nace iam already conceived saidai ka tayani addua Allah ya saukeni lpy, are you sure? Nace yess, alhamdulilla, kiss ya mana min sanan yace fadamin kasar da kk so muje? Nace Muje Istanbul, daga nan mu wuce Saudi Arabia yace duk yanda kk ce haka zaayi aysha, I Luv you wit all my heart, nace I Luv you too, muka shiga cikin gd cikin nishadi.
Alhamdulilla anan na kawo karshen Kabeer Ina mika godya ga masoyana more especially members din Maman Aysha group I Luv you all
Maman Aysha