Jarumi Sani Musa Danja Ya Yi Bikin Cika Shekara Goma Da Yin Aure
Idan ba a mance ba, Danja ya auri tsohuwar jarumar fim Mansura Isa ne a shekarar 2007. Inda yanzu haka Allah ya azurta su da yara hudu, wato Khadijatul Iman, Khalifa Sani, Yakubu da Yusuf.
Title :
Photos: Sani Danja Da Mansura Isah Sun Yi Bikin Cika Shekara Goma Da Yin Aure
Description : Jarumi Sani Musa Danja Ya Yi Bikin Cika Shekara Goma Da Yin Aure Idan ba a mance ba, Danja ya auri tsohuwar jarumar fim Mansura Isa ne a sh...
Rating :
5