Tsohon babban jami’in FIFA Chuck Blazer wanda ya yi kaurin suna a badakalar rashawa a hukumar ya rasu yana da shekaru 72 a duniya.
Blazer ya koma dan tonon asiri a FIFA bayan sunansa ya baci a badakalar rashawa da ta yi yi awon gaba da Sepp Blatter da kuma Michel Platini
Blazar wanda aka harmatawa harakokin kwallo har adaba, ya rasu ne sanadiyar fama da cutar kansa.
Title :
HOTUNA: BLAZER TSOHON JAMI'AN FIFA YA RASU
Description : Tsohon babban jami’in FIFA Chuck Blazer wanda ya yi kaurin suna a badakalar rashawa a hukumar ya rasu yana da shekaru 72 a duniya . Blazer ...
Rating :
5