Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya tabbatar da cewa nan bada jimawa ba gwamnati za ta mutunta hukuncin kotu wadda ta nemi a fallasa ainihin barayin gwamnati da aka kwato makudan kudade daga hannunsu daga kuma hanyoyin da aka bi wajen gano kudaden.
Sai dai Ministan ya nuna cewa gwamnati za ta tsarin doka kafin ta wallafa sunayen. Wata kotun tarayya ne a Legas ta bayar da umarnin bayyana sunayen barayin gwamnati bisa karar da kungiyar kare hakkin dan Adam ta SERAP ta shigar gaban kotun.
Title :
Gwamnati Ta Yi Alkawarin Wallafa Sunayen Barayin Gwamnati
Description : Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya tabbatar da cewa nan bada jimawa ba gwamnati za ta mutunta hukuncin kotu wadda ta nemi a fallasa a...
Rating :
5