Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam Kenan Yayin Musuluntar da Maguzawa Guda 80 Da suka Fito daga Karamar Hukumar Sumaila Karkashin Kwamitin Da'awa Na Gwamnatin Jihar Kano A Jiya Lahadi.
Title :
Gwamna Ganduje Ya Musuluntar Da Maguzawa Guda 80 A Kano
Description : Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Khadimul Islam Kenan Yayin Musuluntar da Maguzawa Guda 80 Da suka Fito daga Karamar Hukum...
Rating :
5