Wani ma'aikaci dake sashen injiniya a ma'aikatar tsaro ta kasa, mai suna Richard Effiong ne ya sanar aukuwar lamarin, inda ya yi jan hankali ga sojoji 'yan uwansa da su daina sanya kaki a duk lokacin da za su tafiya.
Sojan dai na tsaye ne a bakin titi sakamakon samun matsala da tayar motarsa ta yi, inda a daidai wannan lokacin ne 'yan ta'addan su biyu suka fito daga daji suka farma masa.
Title :
Graphics Photos: Wasu 'Yan Ta'adda Sun Yi Wa Wani Soja Yankan Rago A Tsakanin Titin Kaduna Da Abuja
Description : Wani ma'aikaci dake sashen injiniya a ma'aikatar tsaro ta kasa, mai suna Richard Effiong ne ya sanar aukuwar lamarin, inda ya yi ja...
Rating :
5