Wasu Sojoji sun bindige wani Matashi dan a daidaita har lahira a Maiduguri saboda zargin da suke yi masa na tukin ganganci a yayin da ya debe su a cikin Keke Napep dinsa.
Lamarin ya faru a yankin Muna, shahararren wurin nan da ya yi kaurin suna da tashin bama-bamai.
Daga Comr Mohammed Pulka
Title :
Graphic Photos: Sojoji Sun Bindige Dan A Daidaita Sahu Saboda Zarginsa Da Yin Tukin Ganganci A Yayin Da Ya Debe Su
Description : Wasu Sojoji sun bindige wani Matashi dan a daidaita har lahira a Maiduguri saboda zargin da suke yi masa na tukin ganganci a yayin da ya de...
Rating :
5