Wani abin al'ajabi ya auku a jiya Asabar a unguwar Rimin Kebe Zangon Marikita da ke karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano, inda wani ya farke cikin abokin kwanan sa ya nemi ya gudu da kayan cikinsa.
Saidai bincike ya nuna cewa 'yan sanda sun yi nasara kama wanda ya yi kisan.
Title :
Graphic Photos: Matashi Ya Farke Cikin Abokinsa Domin Ya Kwashi Hanjinsa
Description : Wani abin al'ajabi ya auku a jiya Asabar a unguwar Rimin Kebe Zangon Marikita da ke karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano, inda wani y...
Rating :
5