Lamarin wanda ya auku a shekaranjiya Talata, an tsinci gawarwakin Ifenyi da Emeka Wobo ne a yankin rukunin gidaje na Elekahia dake yankin karamar hukumar Obio/Apor dake jihar Rivers.
Bincike ya nuna cewa mamatan sun dauki shatar mota kirar tasi ne a ranar Litinin da ta gabata da zimmar za su fita, wanda tun daga wannan lokacin ne ba su dawo gida ba sai gawarsu aka gani.
Title :
Graphic Photos: An Guntule Kan Wa Da Kani A Jihar Rivers
Description : Lamarin wanda ya auku a shekaranjiya Talata, an tsinci gawarwakin Ifenyi da Emeka Wobo ne a yankin rukunin gidaje na Elekahia dake yankin k...
Rating :
5