Fasto Ya Illata Ta Saboda Ta Daina Zuwa Ibada Cocinsa
Masu magana na cewa 'gari da yawa maye ba zai ci kansa ba'. Saidai ita wannan baiwar Allah karin maganar ya sha bamban a kanta, inda sakamakon canja coci da ta yi, wani Fasto mai suna Peter Ozuha ya farfasa mata kai saboda kishin ta daina zuwa cocinsa dake garin Pkoto Ifo a jihar Ogun.
#rariya
Title :
Fasto Ya Illata Ta Saboda Ta Daina Zuwa Ibada Cocinsa
Description : Fasto Ya Illata Ta Saboda Ta Daina Zuwa Ibada Cocinsa Masu magana na cewa 'gari da yawa maye ba zai ci kansa ba'. Saidai ita wannan...
Rating :
5