Kamfanin sadarwa na Etisalat Nigeria ya sauya suna
Kamfanin sadarwa Etisalat ya sanar da sauya suna zuwa 9Mobile Nigeria. Wannan na zuwa ne sakamakon ficewa da uwar kamfani tayi daga Nigeria sakamakon nauyin basussuka da ake bin kamfanin.
Idan dai baku manta ba a farkon makon nan ne Hausa times ta kayo mako rahoto cewa kamfanin zai fice daga Nigeria.
Title :
Etisalat Najeriya Ya Sauya Suna Zuwa 9Mobile
Description : Kamfan in sadarwa na Etisalat Nigeria ya sauya suna Kamfanin sadarwa Etisalat ya sanar da sauya suna zuwa 9Mobile Nigeria. Wannan na zuwa n...
Rating :
5