Kungiyar Kwallon kafa dake Ingila Wato Chelsea ta Saya Dan wasan Gaba na Real Madrid Alvaro Morata akan Zunzurutun Kudi har £60m, Ta wani bangaren kuma ana Rade-radin cewa takwaransa Dan kasar esfaniyi Diego Costa zai Canja Shekara izuwa Atletico Madrid nan da Zuwa watan Junairu.
Title :
CHELSEA TA dauki Morata daga Real Madrid
Description : Kungiyar Kwallon kafa dake Ingila Wato Chelsea ta Saya Dan wasan Gaba na Real Madrid Alvaro Morata akan Zunzurutun Kudi har £60m, Ta wani ba...
Rating :
5