Rahotanni da me fitowa data kafar Naij.com na cewa wasu bamai-bamai sun tashi a garin Maiduguri dake jihar Borno duk da cewa kafar bata yi wani cikakken bayani akai ba.
Majiyar tamu ta kuma ace a Daren jiyan sojoji sun yi ba takashi da 'yan Book Haram din yay in da suka yi yunkurin shigowa garin Maiduguri
Title :
BAM YA KARA TASHI A DAREN JIYA A MAIDUGURI.
Description : Rahotanni da me fitowa data kafar Naij.com na cewa wasu bamai-bamai sun tashi a garin Maiduguri dake jihar Borno duk da cewa kafar bata yi ...
Rating :
5