Yemi Osinbajo ya ce babu mai tsige Magu a matsayin shugaban EFCC idan har zai ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa. Hakan yake ta bangaren shugaba Muhammadu Buhari
Osinbajo ya fadi a hakan ne a wani taro da aka gudanar a Kahana,
Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa, sannan shugaba Muhamadu Buhari a matsayin shugaban kasa, babu mai tsige Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa wato EFCC.
A cewar Farfesa Yemi Osinbajo, “zai ci gaba da kasancewa shugaban hukumar EFCC idan har zan ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa sannan shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa.
Title :
Babu wanda ya isa ya tsige Magu - Osinbajo
Description : Yemi Osinbajo ya ce babu mai tsige Magu a matsayin shugaban EFCC idan har zai ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa. Hakan yake ta ...
Rating :
5