
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal za ta yi kokarin sayen dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema, idan har Alexis Sanchez ya barta a kakar bana, a cewar jaridar (Don Balon kamar yadda Daily Star ta rawaito).A baya ma dai anyi rade-radin cewa Arsenal din za ta sayi dan wasan mai shekara 29.
Title :
Arsenal Tana Neman Dan Wasan Real Madrid – Benzema
Description : Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal za ta yi kokarin sayen dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema, idan har Alexis Sanchez ya barta a kaka...
Rating :
5