An Samu Karafuna Da Wasu Karikicai A Cikin Wani Rago A Jihar Kano
An rawaito cewa a jiya Laraba a kasuwar Abbatuwa gurin neman halaliyar su ta yau da kullum sunci karo da abinda ya ratsa dubban jama'a matuka ya kuma jefa su cikin rudani.
wadannan kayayyaki;
1. Cokali guda 2
2. Kusa manya na rufin kwano guda 10
3 Batirin Rediyo kanana guda 2
4. Askar wanzamai guda 1
5. Noti na babbar mota 14
6. 'Ya'yan mukulli guda 5
7. Guntun rodi wanda yai tsahon babbar kusa guda 1
8. Maka babba ta rubutu guda 1
Duk an same su ne a cikin wannan rago da ake gani bayan an kammala fede shi an cire fatarsa ana fasa cikinsa sai aka ci karo da wadannan kaya.
Title :
PHOTOS; ANSAMU TARKACEN KARAFU A CIKIN WANI RAGO
Description : An Samu Karafuna Da Wasu Karikicai A Cikin Wani Rago A Jihar Kano An rawaito cewa a jiya Laraba a kasuwar Abbatuwa gurin neman halaliyar su...
Rating :
5