Ansamu Labarin cewa a wani gidan marayun da aka kulle. Wata mata da ta taso daga rashin lafiya (hawan jini). Me suna Mrs THERESA MARQUES me kimanin shekara 84 da zargin sayer da jirajirai a yayin da aka yi maza maza da ita zuwa sakateriyan birnin Lagos ajiya cikin motar asibiti domin ta kasance cikin koshin lafiya.
A yanda takecewa ita an bata lasisi daga gobnatin domin tana kula da marayu a karkashin suna IFEOLUWA orphanage home, shekarun da suka shude. Amma mata me shakara 84 ta dawo da wajen asibitin haihuwa, sannan tanada makaranta a wajen.
Gobnatin jihar tabi diddigin cewa an kwace lasisin ayayin da aka ceto wasu yara daga gidan, kuma an kulle wannan gida me suna Ifeluwa orphanage home.
Wasu kebabbun jami'ai sun taba zuwa unguwar a gini na 340 hanyar gidajen jakande, a Lekki. Ranar Talata, Sun samu nasarar ceto wasu jirajirai sannan suka kama wasu mata a gidan.
Daga PM News
Title :
Photos: Ankama Wata Mata Me Kimanin Shekara Tamanin Da Hudu Da Zargin Sayer Da Jira-Jirai A Garin Legas
Description : Ansamu Labarin cewa a wani gidan marayun da aka kulle. Wata mata da ta taso daga rashin lafiya (hawan jini). Me suna Mrs THERESA MARQUES me...
Rating :
5