Duk da halin jinya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ke ciki hakan bai hana shugabannin kasashen Afirka zabin Buhari a matsayin Zakaran da zai jagoranci Yaki Da Rashawa A Kungiyar Kasashen Afirka.
Title :
An Zabi Buhari A Matsayin Zakaran Yaki Da Rashawa Na Afirka
Description : Duk da halin jinya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ke ciki hakan bai hana shugabannin kasashen Afirka zabin Buhari a matsayin Zakaran d...
Rating :
5