Daga Muawiya Abubakar Zurmee
Babbar kotu a jihar Osun ta yanke wa wani mai suna Kayode Adedeji dan kimamin shekara arba'in hukuncin kisa ta hanyar rayata bisa laifin yin fashi da makami.
Kotun dai ta tabbatar da Kayode Adedeji da laifin yi wa wata mata mai suna Omowumi Adebayo fashi da makami inda ya karbe mata naira dubu uku da dari hudu da ashirin.
Rariya
Title :
An Yanke Masa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rayata Bisa Laifin Yin Fashi Da Makami Na Naira 3,420
Description : Daga Muawiya Abubakar Zurmee Babbar kotu a jihar Osun ta yanke wa wani mai suna Kayode Adedeji dan kimamin shekara arba'in hukunc...
Rating :
5