Shugaban karamar hukumar Kauran Namoda dake jihar Zamfara, Lawal Abdullahi ya sanar da kafa wata doka a karamar hukumar da ya hana siyar da giya, rufe gidajen wasannin caca da na kallo, da karuwanci a karamar hukumar.
Lawal ya ce karamar hukumar ta yi haka ne ganin yadda lalacewa musamman ga matasa yak e kara yawa a garin.
Ya ce gwamnati ba za ta sa ido ta bari ba mutane na kauce hanya amma kuma basuyi komai akai ba
Title :
An Haramta Karuwanci, Shaye-shaye Da Gidajen Sinima Da Na Caca A Zamfara
Description : Shugaban karamar hukumar Kauran Namoda dake jihar Zamfara, Lawal Abdullahi ya sanar da kafa wata doka a karamar hukumar da ya hana siyar da...
Rating :
5