An Farfasa Kawunan Wasu Shugabannin APC A Jihar Lagos
A yayin zaben fidda gwani na jam'iyyar APC a zaben kananan hukumomi da za a yi a jihar Legas, a mazabar Odiolowo Demola, an yi wa shugaban jam'iyyar, Hakeem Saka da masu rike da mukamai a jam'iyyar dukan tsiya.
Rikicin dai ya barke ne tsakanin 'yan APC bangaren Mista Hakeem Saka da 'yan APC bangaren Afikuyomi. Lamarin dai ya faru ne a dakin taro na Rafiu Solomon Hall, dake garin Olateju Odi-Olowo.
Title :
An Farfasa Kawunan Wasu Shugabannin APC A Jihar Lagos
Description : An Farfasa Kawunan Wasu Shugabannin APC A Jihar Lagos A yayin zaben fidda gwani na jam'iyyar APC a zaben kananan hukumomi da za a yi ...
Rating :
5