Rahotanni daga jihar Kano suna bayyana cewa da sanyin safiyar yau Lahadi jami'an yan sanda a jihar sun fafata da wasu wadanda ake zargin mayakan Boko Haram ne.
Rahotanni sunce a karshen fafatwar jami'an yan sandan sun kama Uku daga cikin mayakan da kuma wasu mata Biyu da ake zargin matan mayakan Boko Haram din ne
Hausa times ta ruwaito wasu yan sanda na musamman ne da sufeto janar na yansandan Nigeria ya kaddamar a jihar kwanakin baya suka fafata da mayakan
Daga Hausa Times
Title :
An Fafata Tsakanin Yan Boko Haram da yan sanda safiyar Yau A Kano
Description : Rahotanni daga jihar Kano suna bayyana cewa da sanyin safiyar yau Lahadi jami'an yan sanda a jihar sun fafata da wasu wadanda ake zargin...
Rating :
5