
Daga Jaridar
Kamar yadda marubucin fim din Nasir S. Gwangwazo ya sanar, fim din wanda ake ganin za a kwaikwayi shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, an dage yin sa ne sakamakon tattaunawa da nazari da ake yi akansa domin ganin ya kayatar da masu kallo.
Title :
An Dage Shirya Fim Din Aliko Zuwa Wani Dan Lokaci
Description : Daga Jaridar Kamar yadda marubucin fim din Nasir S. Gwangwazo ya sanar, fim din wanda ake ganin za a kwaikwayi shugaban Boko Haram, Abubak...
Rating :
5